ha_tn/1co/15/27.md

829 B

yasa dukkan komai a karkashin iƙonsa

Sarakuna da sun ci yaƙi za su sa ƙafafunsu a wuyan waɗanda sun yake su. Dubi yadda an fasara "sa ... a karkashin iƙonsa" a cikin 15:25. AT: "Allah ya hallaƙa dukka maƙiyan Almasihu gabadaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

dukan komai na karkashin iƙonsa

AT: "Allah ya sa komai a karkashin iƙon Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ɗan da kansa zaya kasance a karkashin

AT: "Ɗan da kansa zai yi zama a karkashi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ɗan da kansa

A cikin ayoyin da suka wuce, an kira shi "Almasihu." AT: "Almasihu, Ɗan da kansa"

Ɗan

Wannan lakami ne na muhimmi da ke kwatanta ɗangantaka a sakanin Yesu da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)