ha_tn/1co/15/24.md

752 B

Muhimmin Bayani:

Anan kalmomin "shi" da "na shi" na nufin Almasihu.

sa'an nan ne zaya kawar da dukkan mulki, martaba da iƙo

"zai hana mutanen da suke mulki, wadda suke da iƙon aikata abin da su ke aikatawa"

sai ya sa dukkan makiyansa a karkashin sawayen sa

Sarakuna da sun ci yaƙi za su sa ƙafafunsu a wuyan wadanda sun yake su. AT: "sai Allah ya hallaƙa dukka maƙiyan Almasihu gabadaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Mutuwa kuwa, ita ce maƙiyi na karshe da za'a hallaka

Bulus ya yi magana game da mutuwa kamar mutum ne wadda Allah zai kashe. AT: "mutuwa ce maƙiya na karshe wadda Allah zai hallaƙa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])