ha_tn/1co/15/20.md

1012 B

yanzu Almasihu

"kamar yadda yake, Almasihu" ko kuma "wannan ne gaskiyan: Almasihu"

wanda shi ne nunar fari

Anan "nunar fari" magana ne da ke kwatanta Almasihu da girbin farko, da ke biye da sauran girbin. Almasihu ne na farko da ya tashi daga matattu. AT: "wadda yake kamar na farkon a girbi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Almasihu, wanda ya zama nunar fari na wadda sun mutu, ya kuma tashi

"tashi" karin magana ne game da "sa ya rayu kuma." AT: "Allah ya tashe Almasihu, wanda shi ne nunar fari na wadda sun mutu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

mutuwa ta shigo ta hanyar mutum

Ana iya bayyana kalmar "mutuwa." AT: mutane na mutuwa domin mutum daya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ta hanyar mutum guda, hakkan nan ma tashi daga matattu.

Ana iya bayyana kalmar "tashi." AT: "mutane na tashi daga matattu saboda wani mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)