ha_tn/1co/15/15.md

525 B

Mun kuma zama shaidun karya game da Allah kenan, muna shaida akan Allah cewa ya tashi

Bulus ya na bayyana cewa idan Almasihu bai tashi daga matattu ba, ya zama su na shaida karya ko kuma suna karya game da zuwan Almasihu kuma.

Mun kuma zama

AT: "kowa za su gane cewa mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

bangaskiyar ku a banza take, har yanzu kuma, kuna cikin zunuban ku.

bangaskiyar su na kan Almasihu da ya tashi daga mattatu, da haka bai faru ba, da bangaskiyar su ya zama ba bu amfani.