ha_tn/1co/15/12.md

796 B

tayaya wadansunku su ke cewa babu tashin matattu?

Bulus ya na amfani da wannan tambayan domin ya fara sabon batu. AT: "ku daina faɗa cewa babu tashin matattu!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

idan babu tashin matattu, Almasihu ma ai ba a tashe shi ba kenan

Bulus yana amfani da wannan magana domin ya tabbatar da cewa akuwai tashin matattu. Ya san cewa Almasihu ya tashi, shi ya sa ya bayyana cewa akuwai tashin matattu. Faɗa cewa babu tashin matattu na nan kamar cewa Almasihu bai tashi ba, amma wannan karya ne domin Bulus ya gan Almasihun da ya tashi 15:8. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Almasihu ma ai ba a tashe shi ba kenan

AT: "Allah bai tashe Almasihu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tashe

sa rayayye kuma