ha_tn/1co/15/10.md

860 B

Amma saboda alherin Ubangiji ina matsayin da nake a yau, kuma alherin sa da ke ciki na ba a banza yake ba

Alherin Allah ko kauna ne ya sa Bulus a yadda yake yanzu.

A maimako, nayi aiki tukuru fiye da su duka.

Bulus ya na nanatawa ta wurin magana cewa Allah ya yi aiki ta wurin Bulus. AT: "domin ya yi mun kirki, na iya yin aiki mai kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

Amma duk da haka ba ni bane, amma alherin Allah da ke tare da ni.

Bulus ya yi magana game da aiki da ya iya yi domin Allah ya yi masa kirki, kamar Alherin ne ya ke yin aikin. AT: 1) Wannan gaskiya ne, kuma Allah ya yi aikin ya kuma yi amfani da Bulus da kyau a matsayin kayan aiki ko kuma 2) Bulus ya na amfani da magana, da cewa Allah ya so Bulus ya yi aikin ya kuma sa aikin Bulus ya sami sakamako mai kyau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)