ha_tn/1co/15/08.md

354 B

A karshe duka

"A karshe, bayan ya bayyana ga wadansun"

ɗan da aka haifa bakwaini

Wannan magana ne da Bulus na iya nufin cewa ya zama mai bi a bayan sauran manzanin. ko kila ya na nufin cewa, ba kamar sauran manzanin ba, bai gan hidimar Yesu na shekara uku ba. AT: "wani da ya rasa ayukan waɗansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)