486 B
486 B
muhimmin na farko
AT: 1) kamar mafi muhimincin abubuwa dayawa ko kuma 2) kamar na farko a cikin lokaci.
domin zunubanmu
"biya domin zunubanmu" ko kuma "domin Allah ya iya yafe zunubanmu"
bisa ga nassosi
Bulus ya na nufin rubutun Tsohon Alkawari.
an bizne shi
AT: "sun bizne shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
an tashe shi
AT: "Allah ya tashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya tashi
"an sa shi ya rayu kuma"