ha_tn/1co/14/31.md

307 B

yi annabci ɗaya bayan ɗaya

mutum daya ne kadai zai yi annabci ɗai bayan ɗai.

duka su iya samu karfafawa

AT: "za ku iya karfafa duka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Allahn rudu ba ne

Allah ba ya halitan yanayin rudu ta wurin sa mutane su yi magana a loƙaci ɗaya ba.