ha_tn/1co/14/29.md

439 B

Bari annabawa biyu ko uku suyi magana

AT: 1) annabawa biyu ko uku suke yin magana a taro. ko kuma 2) annabawa biyu ko uku ne suke magana a loƙacin da ya kamata.

ga abinda ake fada

AT: "ga abin da sun ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Idan kuma anba wani fahimta

AT: "Idan Allah ya ba wani fahimta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])