ha_tn/1co/14/26.md

563 B

Sai me kuma 'yan'uwa?

Bulus ya yi amfani da tambaya domin ya gabatar da sakon sa. AT: "Domin komai da na faɗa maku gaskiya ne, ga abin da ya kamata ku yi, yan'uwana masubi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kowa yayi daya bayan daya

"kuma su yi magana daya bayan daya"

fassara abinda aka fada

AT: "fasara abin da sun faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

fassarawa ... fassara

Wannan na nufin gaya wa waɗansu abin da wani ya ce a a harshen da basu gane ba. Dubi yadda an bayana "fassara" a cikin 2:13.