ha_tn/1co/14/24.md

663 B

zai ɗauru da komai da ya ji. Za a ma hukanta shi a kan maganar da ya yi

A takaice, Bulus ya faɗa abu biyu domin nanata. AT: "zai gane cewa yana da laifin zunubi domin ya na ji abin da kuke faɗa"

asiran zuciyarsa kuma za su tonu

Anan "zuciya" magana ne game da tunanin mutum. AT: "Allah zai bayyana ma sa asiran da yake cikin zuciyar shi" ko kuma "zai gane asirin zurfin tunanin sa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

zai fadi ya yi wa Allah sujada

"fadi" karin magana ne da ke nufin durkusawa. AT: "zai durkusa ya yi wa Allah yabo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)