ha_tn/1co/14/17.md

899 B

Babu shakka kun bayar

Bulus ya na magana da Korontiyawan kamar su mutum daya ne, kalmar "ku" daya ne anan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

amma wanin baya ginu ba

Gina mutane na wakilcin taimaka masu su yi girma da karfi a cikin bangaskiya. Dubi yadda za ku fasara "ginu" a cikin 8:1. AT: "dayan mutumin bai karfafu ba" ko kuma" abin da ku ka faɗa ba ya karfafa bare da zai iya ji ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

fiye da dubu goma da harshe

Ba kirgen kalmomi ne Bulus yake yi ba, amma ya yi amfani da maganan domin ya nanata cewa kalmomi kadan da ana iya fahimta ya fi daraja fiye da lamban kalmomi a cikin harshen da mutane ba za su iya fahimta ba. AT: "kalmomi 10,000" ko kuma "yawan kalmomi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])