ha_tn/1co/14/15.md

968 B

To, me zan yi?

Bulus ya na gabatar da kalmasawarsa. AT: "Ga abin da zan yi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

yi addu'a da ruhuna ... yi addu'a da fahimtata ... raira waka da ruhuna, kuma in raira waka da fahimtata

Dole ne addu'a da waƙoki su kasance a harshen da mutanin da sun hallaru su iya ganewa.

da fahimtata

"da kalmar da zan gane"

ka yi yabon Allah ... ka na godiya ga Allah ... ka na ce

Ƙodashiƙe "ku" anan daya ne, Bulus ya na magana da kowane mutum da ke addu'a a cikin ruhu kadai, amma ba tare da zuciya ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ta yaya wanda yake waje zai ce, "Amin" ... fada ba?

Wannan na iya zama jumla. AT: "wanda yake waje ba zai iya ce, 'Amin' ba ... faɗa ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wanda yake waje

AT: 1) "wani mutum" ko kuma "mutane da su sabobi ne a kungiyan ku."

ce, "Amin"

"iya yarda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)