ha_tn/1co/14/12.md

861 B

bayyanuwar Ruhu

"yin abin da ke nuna cewa Ruhu ne na bi da ku"

ku himmatu da habaka cikin gina ikilisiya

Bulus ya yi magana game da ikilisiya kamar gida ce da wani zai iya gina, da kuma aikin gina ikilisiya kamar abu ne da mutum zai iya girba. AT: "domin cin nasara sosai a sa mutanen Allah su bauta masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

fassarawa

Wannan na nufin gaya wa wadansu abin da wani ya ce a a harshen da basu gane ba. Dubi yadda an fasara wannan a cikin 2:13.

hankalina bata karu ba

An yi maganar rashin fahimtar zuciya game da abin da ake yin addu'a, don haka, maganar rashin karban riba daga addu'a na kamar "hankalin da bata karu ba." AT: "A cikin hankalina da ban gane ba" ko kuma "hankalina ba shi da riba a addu'an, domin ban gane kalmomin da na ke faɗa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)