ha_tn/1co/14/07.md

678 B

kuma basu fitar da amo daban daban

Wannan na nufin karan jifa dabam dabam da suke yin launin waƙa, ba ba bambaci a sakanin karan galgaita da sarewa ba.

ta yaya wani zaya san irin amon da sarewar da algaitar suke kadawa?

Bulus yana son Korontiyawan su amsa wannan tambayan da kansu. AT: "ba wadda zai san irin amon da sarewar da algaitar suke kadawa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

amon

launin ko waƙa

ta yaya wani zaya san lokacin da ya dace ya shirya zuwa yaki?

Bulus yana son Korontiyawan su amsa wannan tambayan da kansu. AT: "ba wadda zai san lokacin da ya dace a shirya wa yaƙi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)