ha_tn/1co/14/05.md

543 B

Wanda yake anabci yafi wanda yake magana da harsuna

Bulus ya na nanata cewa kyautar anabci ya fi kyautar magana da harsuna. AT: "Wanda yake anabci, ya ke da babban kyauta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

fassara

Wannan na nufin faɗa wa wadansu abin da wani ya ce a a harshen da basu gane ba. Dubi yadda an fasara wannan a cikin 2:13.

ta yaya zaku karu dani?

Wannan na iya zama jumla. AT: "Ba zan amfane ku ba." ko kuma "Da ban yi abin da zai taimake ku ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)