ha_tn/1co/14/01.md

845 B

Mahaɗin Zance:

Bulus yana so su sani cewa ƙodashiƙe koyarwa ya na muhimminci sosai don yana umurta mutane, yakamata a yi shi a cikin kauna.

Ku dafkaci ƙauna

Bulus ya na magana game da kauna kamar mutum ne. "ku bi bayan kauna" ko kuma "yi aiki sosai domin ku ƙaunace mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

musamman domin kuyi anabci

"yi aiki sosai domin ku iya yin anabci"

domin a ginasu

Gina mutane na wakilcin taimaka ma su domin su yi girma da karfi a cikin bangaskiya. Dubi yadda kun fasara "ginawa" a cikin 8:1. AT: "domin a karfafa su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ginawa

Gina mutane na wakilcin taimaka ma su domin su yi girma da karfi a cikin bangaskiya. Dubi yadda kun fasara "ginawa" a cikin 8:1. AT: "karfafa mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)