1007 B
Gama yanzu muna gani a cikin madubi
Madubi a zamanin Bulus an a yin su da karfe mai kyau maimakon glass kuma ya na nuna abu ba da haske sosai ba.
yanzu mu na gani
AT: 1) "yanzu mun ga Almasihu" ko kuma 2) "yanzu mun ga Allah."
amma a ranar fuska da fuska
"amma za mu gan gan Almasihu fuska da fuska". Wannan na nufin cewa za mu kasance a gaban Almasihu. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])
zan sami cikakken sani
An fahimci kalmar "Almasihu". AT: "Zan san Almasihu cikakke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
kamar yadda aka yi mani cikakken sani
AT: "Kamar yadda Almasihu ya san ni cikakke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
bangaskiya, da gabagadi mai zuwa, da kuma kauna
Ana iya bayana wannan magana. AT: "Dole ne mu gaskanta da Ubangiji, ku sani da gabagadi cewa zai yi abin da ya yi alkawari, ƙaunacee shi da waɗansun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)