489 B
489 B
Kauna na da hakuri da kirki ... jurewa cikin dukan abubuwa
Anan, Bulus yana magana game da kauna kamar mutum ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Bata saurin fushi
AT: "Ba bu wadda zai iya sa shi fushi da sauri"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Bata farin ciki da rashin adalci. A maimako, tana farin ciki da gaskiya
AT: "Ya na farinciki a adalci ne kadai da kuma gaskiya"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)