ha_tn/1co/13/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zance:

Bayan da Bulus ya gama magana game da kyautanni da Allah ya ba wa masubi, Bulus ya nanata abin da ke da muhimmi.

da harsunan ... mala'iku

AT: 1) Bulus yana zuguiguitawa don fahimta ne kuma be yarda cewa mutane na yin harshen da mala'iku ke amfani ba, ko kuma 2) "Bulus yana tunani cewa waɗansun da suke magana a harsuna ne masu magana a harshen mala'iku.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

na zama kamar kararrawa mai yawan kara, ko kuge mai amo

na zama kama kayan kiɗe-kiɗe dake yin yawan kara, kara mai bata rai (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kararrawa

Baban, tsiriri, mulmulallen kuwanon ƙarfe da ake bugawa da sanda domin ya yi kara mai yawa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

kuge mai amo

gongoni biyu, mulmulallen kuwanon ƙarfe da ake buga wa tare domin ya yi kara (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

in kuma miƙa jikina domin a ƙona

Ana iya bayyana wannan jumla " domin a kona". AT: "Na bar wadda sun hukunta ni su ƙone ni har ga mutuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])