ha_tn/1co/12/30.md

848 B

Dukan su ne suke da baiwar warkarwa?

Wannan na iya zama jumla. AT: "Ba dukan su ba ne ke da baiwar warkarwa ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Dukan su ne ke magana da harsuna?

Wannan na iya zama jumla. AT: "Ba dukan su ba ne ke magana da harsuna ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

dukan su ne ke fassara harsuna?

Wannan na iya zama jumla. AT: "Ba dukan su ba ne ke fassara harsuna ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

fassara

Wannan na nufin gayawa wadansu abin da wani ya faɗa a harshen da basu gane. Dubi yadda an fasara wannan a cikin 2:13

Ku himmantu ga neman baiwa mafi girma.

AT: 1) "Dole ne ku bida da marmari kyauta daga Allah da ke taimakon ikilisiya." ko kuma 2) "Ku na nema da marmari kyautanni da ku ke tunani sun fi domin ku na tunani sun fi kyau."