ha_tn/1co/12/28.md

748 B

manzanni

AT: 1) "Kyauta na farko cda zan faɗa shi ne manzanni" ko kuma 2) "Kyauta muhimmi shi manzanni."

da masu bayar da taimako

"masu tanada taimako wa sauran masubi"

da masu aikin tafiyar da al'amura

"waɗanda suke bi da ikilisiya"

da masu harsuna daban daban

mutumin da na iya magana a harshe daya ko biyu na wata kasa da bai taba koya ba.

To kowa manzo ne? ko kuwa duka annabawa ne? ko kuma duka masu koyarwa ne? Kowa ne ke yin manyan ayyukan iƙo?

Bulus yana tuna wa masu sauraransa game da abin da sun riga sun sani. AT: "Waɗansunsu ne kadai manzanni. Waɗansunsu ne kadai annabawa. Waɗansunsu ne kadai masu koyarwa. Waɗansunsu ne kadai ke yin manyan ayyukan iƙo." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)