ha_tn/1co/12/25.md

285 B

kada a sami tsattsaguwa a cikn jikin, amma

"ana iya hadda jikin , kuma"

an girmama gaba daya

AT: "wani ya na daraja gabobi daya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yanzu ku

Ana amfani da kalmar "yanzu" anan domin a jawo hankali zuwa ga muhimmin magana.