ha_tn/1co/12/18.md

254 B

gabobi daya

Kalmar "gabibi" kalma ne game da sashin jiki, kaman kai, hamata ko gwiwa. AT: "irin sashin jiki ɗaya"

da ina jikin zai kasance?

Ana iya sa wannan a jumla. AT: "ba za a sumu jiki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)