1.5 KiB
an ba da
Ana iya bayyana wannan a cikin sifar aiki. Dubi yadda an fasara wannan a cikin 12:8. AT: "Allah ya bayar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ga wani kuwa an ba shi baiwar warkarwa ta wurin wannan Ruhun
An fahimci kalmomin "an bayar" a jumla da ya wuce. AT: "ga wani kuwa an ba shi baiwar warkarwa ta wurin wannan Ruhun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
ga wani kuwa annabci
An fahimci jumlan "an bayar ta Ruhu daya" a jumla da ya wuce. AT: "ga wani kuwa an ba shi annabci ta wurin wannan Ruhun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
ga wani harsuna daban daban
An fahimci jumlan "an bayar ta Ruhu daya" a jumla da ya wuce. AT: "ga wani harsuna daban daban ta wurin wannan Ruhun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
harsuna daban daban
Anan "harsuna" na wakilcin yararruka. AT: "baiwar fassarar harsuna dabam dabam" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ga wani fassarar harsuna
An fahimci jumlan "an bayar ta Ruhu daya" a jumla da ya wuce. AT: "ga wani fassarar harsuna ta wurin wannan Ruhun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
fassarar harsuna
Wannan baiwan jin abin da wani ya faɗa a wata harshe domin a iya fasara wa mutane a wata harshe abin da wannan mutumin yake faɗa. AT: "baiwar fasara abin da ana faɗa a waɗansu harshen"
Ruhu daya ne
Allah ya na ba da kyautan nan ta wurin aikin Ruhu mai Tsarki kadai. Dubi yadda an fasara wannan a cikin 12:8.