834 B
834 B
To ga kowanne an bayar
Ana iya bayyana wannan a cikin sifar aiki. Allah ne mai yin bayarswa 12:6. AT: "Allah yana ba wa kowane daya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ga wani ta wurin Ruhu an bayar da kalmar
AT: Ta wurin Ruhu, Allah ya na ba mutum daya kalmar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
kalmar
"sakon"
ta wurin Ruhu
Allah ya na ba da kyautani ta wurin aikin Ruhu.
sani ... hikima
Bambancin kalmominnan a nan ba su da amfani domin Allah ne ya ba da su ta Ruhu daya.
kalmar hikima
Bulus yana bayyana wata ra'ayi ta wurin kalmomi biyu. AT: "kalmomin hikima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hendiadys)
kalmar sani
Bulus yana bayyana wata ra'ayi ta wurin kalmomi biyu. AT: "kalmomin da suke nuna sani" (S: rc://*/ta/man/translate/figs-hendiadys)