ha_tn/1co/12/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zance:

Bulus ya nuna masu cewa Allah ya ba wa masubi kyauta na musamman. Waɗannan kyautane za su taimaka wa taron masubi.

bana so ku zama da jahilci

AT: "Ina so ku sani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

an ruɗe ku da gumakai marasa magana ta hanyoyi dabam dabam marasa kan gado

Anan "ruɗi" magana ne game da kawas da shakan yin abin da ba daidai ba. Rudawa ga gumakai na wakilcin rashin kawas da shaka ga bautar gumakai. Ana iya bayana wannan zance a cikin siffa "an ruɗe" da "sun ruɗe ku". AT: "kun riga kun kawas da shaka a wadansu hanyoyin bautar gumakai da ba su iya magana ba" ko kuma "kun yarda da karya shi ya sa kun bauta wa gumakai da ba su iya magana ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

babu wanda ya ke magana da Ruhun Allah da zai ce

AT: 1) "ba bu mai bi wadda yana da Ruhun Allah a cikinsa zai iya ce" ko kuma 2) "ba bu wadda yake yin annabci da iƙon Ruhun Allah da zai iya ce."

Yesu la'ananne ne

"Allah zai hukunta Yesu" ko kuma "Allah zai sa Yesu ya sha wahala"