331 B
331 B
tattaru don cin abinci
an taru domin a ci abinci tare kafin a yi yabon abincin Ubangiji
ku jira juna
"ku jira sauran su zo kafin ku fara abincin"
ya ci a gida
"ya ci kafin zuwa wannan taru"
kada ya zama na hukunci
"ba zai zama rana ne da Allah zai yi maku horo ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)