ha_tn/1co/11/31.md

340 B

ba a za a hukunta mu ba.

AT: "Allah ba zai hukunta mu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

In kuwa Ubangiji ne ya ke hukunta mu, to, muna horuwa ke nan, don kada a kayar damu

AT: "Ubangiji ya na hukunta mu, ya na horas da mu, domin kadda ya kayar da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)