ha_tn/1co/11/27.md

1009 B

ci gurasar nan, ko ya sha a cikin kokon

"ci gurasar Ubangiji ko kuma sha kokon Ubangiji"

auna kansa

Bulus ya na magana game da mutum da yana duba tafiyarsa da Allah da kuma yadda ya ke rayuwarsa kamar mutumin ya na neman abin da zai saya. Dubi yadda an fasara "gwada kyau" a cikin 3:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba tare da rarrabewa da jiki

AT: 1) "kuma bai yarda cewa ikilisiya ne jikin Ubangiji ba" ko kuma 2) "kuma bai duba cewa yana rike da jikin Ubangiji ba."

raunana, kuma suna fama da rashin lafiya

Waɗannan kalmomin su na nufin abu iri daya kuma ana iya hada su, kamar a cikin UDB.

kuma waɗansun ku da dama suka yi barci

"barci" magana ne game da mutuwa. AT: "kuma waɗansunku sun mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism).

wadansunku

Idan wannan zai nuna kamar Bulus yana magana da wadda sun mutu ne, za ku iya sa shi a bayyane cewa ba haka ba ne. AT: "waɗansu mutanen kungiyanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)