ha_tn/1co/11/25.md

593 B

kokon nan

Ya na da kyau a bayana wannan. Korontiyawan sun san kokon da ya ɗauka, don haka ba "kwaf" bane ko "waɗansu kwaf" ko kuma "kowane kwaf ba." AT: 1) kokon ruwa da mutum ze so ya yi amfani da shi ko kuma 2) kokon na uku ko na huɗu na ruwa da Yahudawa sun sha a abincin Idin ketarewa.

Ku yi haka yadda kuna sha

"sha daga wannan kokon, kuma a yadda ku na sha daga shi"

kuna wa'azin mutuwar Ubangiji

koyar game da giciyewa da kuma tashiwa

sai ya zo

Anan iya bayyana wurinda Yesu zai zo. AT: "sai Yesu ya dawo duniyannan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)