ha_tn/1co/11/23.md

393 B

Amma abin da na karɓa a gun Ubangiji shi nake baku cewa Ubangiji Yesu

"Amma daga Ubangiji ne na ji abin da na faɗa maku, cewa wannan ne: Ubangiji"

a daren da aka bashe shi

AT: "a daren da Yahuda Iskarioti ya bashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya kakkarya

"ya cire gutsure daga shi"

wanna shi ne jikina

"Gurasan da nake riƙe da shi, jikina ne"