ha_tn/1co/11/20.md

485 B

ba abincin Ubangiji kuke ci ba

"za ku iya gaskanta cewa ku na cin abincin Ubangiji, amma ba ku yin shi da daraja"

ci da kuma sha a cikin

"wadda za a tara ma abinci"

raina

tsana ko kuma da rashin mutunci da kuma rashin ladabi

wulaƙanta

ruɗa ko kuma sa jin kunya

To, me zan ce maku? Yaba maku zan yi?

Bulus ya na kwaɓan su Korontiyawan. AT: "Ba zan iya ce abu mai kyau game da wannan ba. Ba zan iya yabon ku ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)