ha_tn/1co/11/17.md

1.5 KiB

Amma game da umarnin dake biye, ban yaba maku ba, A loƙacin

AT: "Ya yin da na ba ku wannan umarni, a kowai abin da ba zan iya yabon ku ba : A loƙacin"

umarnin dake biye

"umarnin da ina so in yi magana game da"

zo tare

"tara tare" ko kuma "haɗu"

ba ta kirki ba ce, ta rashin gaskiya ce.

"ba ku taimake junanku ba; maimako, ku na yi wa junanku illa"

a cikin ikilisiya

"a matsayin masubi." Bulus ya magana game da kasancewa a cikin gini.

rarrabuwa tsakaninku

"ku na raɓa kanku zuwa kungiyoyin hamayya"

Dole ne a sami tsattsaguwa a tsakaninku

Suna iya nufin 1) Kalmar "dole" na nuna cewa wannan yanayi na iya faruwa. AT: "Mai yiwuwa za a iya samun tsattsaguwa a tsakaninku" ko kuma 2) Bulus ya yi amfani da maganan nan don ya kunyatar da su domin su na da tsattsaguwa. AT: "kamar ku na tunani cewa dole ne a sami tsattsaguwa a tsakaninku" ko kuma "kamar ku na tunani cewa dole ne ku raɓa kanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

tsattsaguwa

kungiyoyin hamayya na mutane

don a iya gane waɗanda suke amintattu a cikinku

AT: 1) "don mutane su san masubi da suke da martaba sosai a sakaninku" ko kuma 2) "don mutane su iya nuna wannan yabo ga sauran mutane a sakaninsu." Mai yiwuwa Bulus ya yi ta amfani da wannan magana, a faɗan abin da ya ke so Korontiyawan su gane, don ya kunyatar da su.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

waɗanda suke amintattu

AT: 1) "wadda Allaha ya amince" ko kuma 2) "wadda ku, ikilisiya, ku ka amince."