ha_tn/1co/11/13.md

675 B

Ku hukunta da kanku

"ku hukunta wannan zance bisa ga al'adu da ayukan ikilisiyan da kun sani"

Daidai ne mace ta yi addu'a ga Allah kanta a bude?

Bulus ya so Korontiyawa su yarda da shi. AT: "mace ta rufe kanta a addu'a ga Allah, domin ta ɗaukaka Allah." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

Ba dabi'a ta koya maku ... domin shi ba?

Bulus ya so Korontiyawa su yarda da shi. AT: "dabi'a da kansa ya koya maku ... domin shi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

An bata gashinta

AT: "Domin Allah ya hallicci mace da gashi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)