398 B
398 B
Ba a kuma ... don namiji.
Ana iya bayyana waɗannan kalmomin a 11:8 domin mai karatun ya iya ganin kalman "wannan" cikin "wannan ne dalilin ... mala'iku" na nufin kalmomincan "mace ne ɗuakakar namiji" a cikin 11:7.
kasance da alamar iƙo a kanta
AT: 1) "don nuna alamar cewa ta na da miji a matsayin shugabanta" ko kuma 2) " don nuna alamar cewa ta na da iƙon yin addu'a ko kuma annabci."