ha_tn/1co/11/07.md

537 B

Bai kamata ya rufe kansa ba

AT: 1) "ba dole ne ya rufe kansa ba" ko kuma 2) "ba lallai ne ya rufe kansa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ɗaukakar namiji ce

Yadda mutum yake nuna iƙon Allah, haka ne macen ta na nuna halin mijin.

Don kuwa namiji ba daga jikin mace yake ba. A maimako, matar daga jikin namiji take.

Allah ya yi mace ta wurin cire ƙashi daga na miji. AT: "Allah bai yi na miji daga mace ba. A maimako, ya yi mace daga na miji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)