ha_tn/1co/11/01.md

813 B

Mahaɗin Zance:

Bayan da ya tuna masu cewa su bi shi yadda yake bin Almasihu, Bulus ya ba da umurni game da yadda maza da mata za su yi rayuwa a matsayin masubi.

kuna tunawa da ni cikin abu duka

"kuna tunawa da ni a kowane loƙaci" ko kuma "kullum ku na kokarin aikata kamar yadda ina so ku aikata" Korontiyawan ba su mata da ko waye ne Bulus ko kuma abin ya koya masu ba.

Yanzu ina so

AT 1) "Domin wannan, Ina so ko kuma 2) "ƙodashiƙe, Ina so."

ne, shugaban

na da iƙo akan

na miji ne shugaban mace

AT 1) "yakamata mazaje su samu iƙo akan mataye" ko kuma 2) "yakamata maigidan ya kasance da iƙo akan matan"

da kansa a rufe

"yi haka bayan ya saka mayafi a kanshi"

ya wulaƙanta shugabansa

AT: 1) "na kawo kunya wa kansa" ko kuma 2) "na kawo kunya a Almasihu, wadda shi ne shugaba."