ha_tn/1co/10/31.md

292 B

Kada ka zama sanadiyyar tuntube, ga Yahudawa, ko Helenawa

"kada ku bata da Yahudawa ko Girkawa" ko kuma "kada ku sa Yahudawa ko Girkawa fushi"

farantawa dukan mutane

"sa duka mutane murna"

Ba riɓa nake nema wa kaina ba

"ba na yin abin da na ke so wa kai na"

kowa

yawan mutane