ha_tn/1co/10/28.md

1.8 KiB

Amma idan wani ya ce maka ... kada ka ci ... wanda ya shaida maka ... ba na ka ba

An sa waɗansu fasaran a bayyane 1) siffar "ku" da "ci" daya ne annan, amma Bulus ya yi amfani da su, 2) kalmomin "don me za a hukunta yanci na da lamirin wani?" ya kafa a kan "ci kowane abin da an baku, ba tare da yin tambayoyin lamiri ba" 10:27 ba tare da "lamirin dayan mutumin ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ce maka ... kada ka ci ... shaida maka ... ba na ka ba

Bulus ya na magana da Korontiyawa kamar su mutane daya ne, kalmomin "ku" da umurnin "kada ka ci " daya a nan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Don me ... lamiri? Idan na ci ... bada godiya?

AT: "kalmar "don" na nufin koma zuwa 10: 27, "bai kamata in yi tambayoyin lamiri, don haka me ... lamiri? Idan na ci ... bada godiya?" ko kuma 2) Bulus yana fadan abin da waɗansu Korontiyawan su na tunani, "kamar yadda waɗansunku za su ta yin tunani, "Don me ... lamiri? Idan na ... gade?"

Don me za a hukunta 'yanci na domin lamirin wani?

Mai magana ya na son mai sauraransa ya amsa tambayan a cikin zuciyarshi. AT: "yakamata ku sani ba sai na faɗa maku cewa kadda wani ya ce ban yi daidai ba domin ya na da sanin daidai da ba daidai ba da sun bambanta daga nawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Idan na ci abincin tare da bada godiya, don mi za a zage ni don abin da na bada godiya a kansa?

Mai magana ya na son mai sauraransa ya amsa tambayan a cikin zuciyarshi. AT: "Na ci abincin da godiya, don haka kada wani ya zage ni." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Idan na ci

Idan Bulus ba ya fadan abin da Korontiyawan su ke iya tunani, "na" ya na wakilcin waɗanda suke cin nama da godiya. "Idan na ci" ko kuma "Idan mutum ya ci"

da godiya

"ku kuma gode wa Allah don shi" ko kuma "ku kuma gode wa mutumin da ya ba ni"