ha_tn/1co/10/20.md

882 B

Ba zaku sha daga kokon Ubangiji ku kuma sha na al'janu ba

Bulus ya na magana game da mutum da ya ke sha daga koko daya da al'janu kamar shaida ne cewa mutumin abokin al'janu ne. AT: "ba mai yiwuwa ba ne ku zama abokan gaskiya da Almasihu da kuma al'janu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba za kuyi zumunta a teburin Ubangiji ku yi a na al'janu ba.

"ba zai yiwu ku zama daya da mutanen Almasihu da kuma na al'janu ba"

Ko muna so mu sa Ubangiji kishi ne?

Bulus ya na so Korontiyawan su amsa wannan tambayan a zuciyar su. AT: "Yakamata ku sani ba sai na faɗa ma ku cewa ba kyau ku sa Ubangiji kishi ba."

tsokana

ga fush ko kiyama

Mun fi shi karfi ne?

Bulus ya na so Korontiyawan su amsa wannan tambayan a zuciyar su. AT: "Yakamata ku sani ba sai na faɗa ma ku cewa ba mu fi Allah karfi ba."(See: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)