ha_tn/1co/10/18.md

1.1 KiB

ba wadanda ke cin hadayu ke da rabo a bagadi ba?

Bulus ya na tuna wa Korontiyawan game da abin da sun sani domin ya iya ba su sabon bayani. AT: "waɗanda su ke cin hadayu, su na tarayya a ayuka da albarku na bagadi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me nake cewa?

Bulus ya na tuna wa Korontiyawan game da abin da sun sani domin ya iya ba su sabon bayani. AT: "bari in sake duba abin da ina faɗa." ko kuma "ga abin da ina nufi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

gunki wani abu ne?

Bulus ya na so Korontiyawan su amsa tambayan a zuciyar su domin kadda ya sake faɗa masu. AT: "kun san cewa ba wai ina ce gumki abin gaskiya ba ne." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

Ko kuma abincin da aka miƙa wa gunki hadaya wani abu ne?

Bulus ya na so Korontiyawan su amsa tambayan a zuciyar su domin kadda ya sake faɗa masu. AT: "kun san cewa ba wai ina ce wai abincin da ake hadaya wa gumakai na da muhimmi ba."(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])