ha_tn/1co/10/14.md

1.1 KiB

Saboda haka ya ƙaunatattu na, ku guji bautar gumaka.

Bulus ya na magana game da ayukan bautar gumakai kaman abin da ya ke a bayyane kamar mugun dabba. AT: "ku yi abin da za ku iya domin ku kare kunku daga bautar gumakai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kokon albarka

Bulus ya na magana game da albarkan Allah kamar kokon da ake amfani a hidiman abincin Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

albarka da muke sa

"wadda muke gode wa Allah"

ba tarayya bane cikin jinin Almasihu?

Bulus ya na tuna wa Korontiyawa game da abin da sun sani, cewa kokon da muke rabawa na wakilcin tarayyanmu a jinin Almasihu. AT: "mu na tarayya a cikin jinin Almasihu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Gurasa da muke karyawa ba tarayya bane cikin jikin Almasihu?

Bulus ya na tuna wa Korontiyawa game da abin da sun sani. AT: "mu na tarayya a cikin jikin Almasihu a loƙacin da muke raɓa gurasan." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

tarayya

"aikatawa"

gurasa daya

gasheshen gurasa guda daya da aka yanka ko kuma gutsure kamin a ci.