835 B
835 B
Waɗannan abubuwa sun faru dasu
"Allah ya hukunta kakaninmu"
a matsayin misalai a garemu
Anan " mu" na nufin masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)
An rubuta su domin gargadinmu
AT: "Allah ya sa Musa ya rubuta domin mu koyi yin abin da yakamata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
karshen zamanai
"karshen zamani"
kada ya fadi
kada ya yi zunubi ko kuma ki Allah
Babu gwajin da ya same ku wanda ba a saba da shi ba cikin dukan mutane
AT: "gwajin da yake taɓa ku, gwaji ne da mutane sun ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
ba zaya bari ku jarabtu ba fiye da iyawarku
"zai bari a gwada ku a hanyar da za ku iya tsare"
ba zaya bari ku jarabtu ba
AT: "ba zai bar wani ya gwada ku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)