348 B
348 B
ji dadin
"rashin jin dadi" ko kuma "fushi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)
yawancinsu
ubannin Isra'ilawa
gawawakin su suka bazu
"Allah ya baza gawawakin su a kewayen" ko kuma "Allah ya kashe su ya kuma baza gawawakinsu"
a cikin jeji
filin daji a sakanin Masar da Isra'ila wadda Isra'ilawa sun ragaita na shekaru 40