ha_tn/1co/10/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zance:

Bulus ya tuna ma su game da misalin tsohon Ubannin Yahudawa da yadda sun ji da fasikanci da kuma bautan gumakai.

ubaninmu

Bulus ya na nufin zamanin Musa a cikin littafin Fitowa a loƙacin da Isra'ilawa sun bi ta Jan Teku a yayin da sojojin Masarawa sun bi su. Kalman "mu" na nufin kansa tare da Korontiyawan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

bi ta cikin teku

An san wannan tekun da sunaye biyu, Jan Teku da kuma Tekun Iwa.

bi ta cikin

"tafiya ta cikin"

Duka an yi masu baftisma cikin Musa

"Duka sun bi sun kuma mika kansu ga Musa"

cikin gajimarai

ta gajimarai da su ka wakilci hallarar Allah, sun kuma bi da Isra'ilawa da rana

sha ruwan ruhaniya iri ɗaya ... dutsen ruhaniya

"sha ruwan ruhaniya iri ɗaya wadda Allah ya kawo ta ruhaniya daga dutse ... dutsen ruhaniya"

dutsen nan Almasihu ne

"dutse", na nufin dutse wadda ana iya gani. Idan harshen ku ba za ta iya ce dutse "ne" sunan mutum ba, ku ɗauki kalman "dutse" a matsayin magana game da iƙon Almasihu da ke aikia a cikin dutsen. AT: "Almasihu ne ya yi aiki a cikin wancan dutsen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)