ha_tn/1co/09/17.md

1010 B

Idan na yi wannan ba da yarda ba

"idan na yi wa'azi ba da yarda ba" ko kuma "idan na yi wa'azi domin ina so"

Amma idan ba da yarda

An fahimci kalmomin "na yi wannan" a jumla da ya wuce. AT: "Amma idan na yi wannan ba da yarda ba" ko kuma " Amma idan na yi wannan ƙodashiƙe ba na so" ko kuma "Amma idan na yi wannan domin an sa ni dole in yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ina da nauwaya akai na

AT: "Dole ne in yi wannan aikin da Allah ya amince ma ni in karasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

To menene lada na?

Bulus ya na shirya su domin sabon bayani da zai ba su. AT: "wannan ne lada na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Cewa in na yi shelar bishara, zan iya yin shelar bishara kyauta

"ladan wa'azi na shi ne zan iya yin wa'azi ba da karɓan kuɗi ba"

shelar bishara

"yi wa'azin bishara"

ba zan yi amfani the dukan 'yanci na a cikin bishara ba

"ba zan roke mutane su taimake ni sa'ad da ina tafiya da wa'azi ba"