ha_tn/1co/09/15.md

353 B

wannan 'yancin

"wannan abubuwan da na chanchanci"

domin ayi mani wani abu bane

AT: "domin ku yi mani wani abu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

hana ni wannan fahariya

"ɗauka wannan zarafin, zan yi fahariya"

dole ne zan yi wannan

"dole ne in yi wa'azin bishara"

Kaito na idan

"in sha wahalan rashin sa'a idan"