ha_tn/1co/09/09.md

959 B

kada a sa

Musa yana magana da Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne, wannan dokan daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Amma ba shanu ne Ubangiji ke zance a kai ba?

Bulus ya yi tambaya domin Korontiyawan su yi tunani game da abin ya ke faɗa ba sai ya faɗa ba. AT: "Ya kamata ku sani ba sai na faɗa maku cewa ba shanu ne Allah ya fi damu da shi ba."(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)i

Ba don mu yake magana ba?

Bulus ya yi tambaya domin ya nanata jumlan da yake yi. AT: "maimako, haƙiƙa Allah ya na magana game da mu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

domin mu

Anan "mu" na nufin Bulus da Barnabas. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

mai wuya ne mu girbi kayan ku na jiki?

Bulus ya yi tambaya domin Korontiyawan su yi tunani game da abin da yake faɗa ba sai ya faɗa ba. AT: "Ya kamata ku sani ba sai na faɗa maku cewa taimakun ba zai yi mana yawa in mun karɓa ba."